GWAMNA TIN JAHAR KANO TA GABATAR DA RUNDUNAR TSARO

Gwamnati jihar KANO ta gudanar da kwamatin runduna shawo kan matsala tsaro jami an tsaron sun tabbatar da cewa bama iya kana Nan huku momin jahar KANO ba kadai India an basu dama ko jihar katsina ka zamfara aka tura su zasuyi iya bakin kokarinsu Koda zasu Raza ransu tunda dama tun lokacin da suka shiga aiki sunyi rantsuwa akan kare al,umma wanna yasa suka dauki alwashi gudanarda da aiki tukuru.

Comments

Popular posts from this blog

musaya Baki tsakanin najeriya da Burkina faso

labarin Yan kidnap da muta Nan gari