Posts

YAN BINDIGA A JIHAR KATSINA

Jihar katsina batun sasanci da Yan bindiga a wasu Yan Yan kunan yana nema Yakima baya dalilin wadansu daga cikin Yan bindiga da aka yi sasanci dasu suna nema su Maida han nun ago go baya saboda suna sura rowa suna suna amshe wa mutane mashina da wayar hannu wato salula da kudade Wani lokacin harda jima mutane raunika Wani lokacin sukan tare hanya da mutane suke wucewa da babura su amshe masu babura da kudaden dake hannu da wayar salula inda har mutane suke ganin kamar batun sasanci da akayi dasu yana naima ya lalace minene ra,ayinku ku,ajyemana a comment section da min Karin bayani kubiyomu at Facebook YouTube tiktok Instagram  farinhawa.blogspot.com

SHUGABAN KASA NAJERIYA BOLA AHMD TINUBU YACE BABU GUDU BAJA DA BAYA

Bola ahamad tunubu  yabaiyana cewa babu gudu Baja da baya akan batun yin haraji a najeriya Wanda zai fara aiki daga ranar alhamis 01/01/2026 Wanda mutane suke ta Cece akan batun haraji Wanda bola ahamad yasama hannu Kuma yace bagudu Baja da baya domin Karin bayani follow me at Facebook YouTube tiktok Instagram at  farinhawa.blogspot.com

ANACIGABA GABA DA ZAMAN DARDAR A JIHAR SOKOT

JIHAR  SOKOTO   ANACIGABA da zaman  dadar ajihar sokoto sakomakon harin da amurka ta kawo asatin daya gabata yasa mutanan jihar kebbi da sokoto da zamfara wadanda sukeda makwaftaka suna cikin yanayin rashin rashin kwanciyar hankali inda wadansu suketa diba kayayyakinsu zuwa wadansu guraren wasuma suna barin jahohi gaba daya Kuma gwamnati najeriya ta bayyana wa al,umma cewa tanada masaniya kawo wan Nan hari Kuma gwamnati najeriya ta bayyana cewa Hakan yana nufin hanyoyin dakile yan' ta,adda ne yakawo dalilin kawo wan Nan hari inda yalawa najeriya suke ganin wan,Nan ba daidai bane sakamakon tayar wa da mutane hankali musamman wadanda suke kusa da wan Nan abubuwan suka farfashe domin samun cigaban labarin follow me at Facebook YouTube tiktok Instagram  farinhawa.blogspot.com

SIYASAR KANO A NAJERIYA BABA K YUSUF

Siyasar KANO a najeriya yayan jam iyar NNPP wace take da zababben ajihar KANO ta cik da Cece kuce inda zababben gwamna KANO ABBA Kabir YUSUF ya karbi jawarcin da jam iyar APC wace take da kujera shugaban cin kasa a najeriya me zababben shugabancin kasa a najeriya shuwagaban ni jam iyar ta NNPP sunta Cece kuce akan cewar wan baiyimasu dadiba.domin samun cigaban labarin follow me at Facebook YouTube tiktok Instagram at  farinhawa.blogspot.com

FITATACCEN DAN DANBEN NAN NAJERIYA

Fitatcen Dan damben Nan na najeriya Dan asali kasar burtaniya  ya tsalke rijiya da baya sakamakon samun Wani mummu Nan hadsrin da yayi da mota Wanda ayanzu yana kwance Wani asibiti kula da lafiya domin samun cikakaken bayani follow me at Facebook YouTube tiktok Instagram at  farinhawa.blogspot.com

FARASHIN MAN FETUR YA SAUKA A NAJERIYA

Najeriya farashin man fetur yasauka a gidajen Mai Amma har yanzu fasinja suna kokan tawa farashin samun sauki tafiye tafiye inda matafiya suke kokaw akan rashin samun sauki Amma tambaya waishin anan laifin direbobine Koko laifin Yan yuniyal ne saboda haka mutane suna kokan tawa akan rashin ko inkula da  da dubawa dangane da rashin samun sauki akan tafiye tafiye har ila yau kungiyoyi daban daban suna kira zuwaga shuwagabanni Yan union nator dasauransu dasu duba domin tausayawa fasin joji a yanayi na tafiye tafiye domin Karin bayani follow me at  farinhawa.blogspot.com

BATUN DAKATA DA HARAJI A NAJERIYA

Yan majalissa tarayya najeriya sun bukaci da sauya da hannu da akayi akan biyan HARAJI a najeriya asti daya gabata ne Yan majalissa suka gabata da jerin kundin tsarin Mulki 2026 inda suka gabata takarda HARAJI ga dukkan nin Yan najeriya Wanda shugaban kasa bola ahamad tunubu yasama hannu daga bayan Nan Yan majalissa sun bayyana cewa sahannu da tunubu yayi a takarda da ta gabata wan Nan yafarune da lilin fuskanta takarda tunubu yasama hannu ba ita bace damin Kari bayan follow me at Facebook tiktok YouTube Instagram at  farinhawa.blogspot.com