FARASHIN MAN FETUR YA SAUKA A NAJERIYA

Najeriya farashin man fetur yasauka a gidajen Mai Amma har yanzu fasinja suna kokan tawa farashin samun sauki tafiye tafiye inda matafiya suke kokaw akan rashin samun sauki Amma tambaya waishin anan laifin direbobine Koko laifin Yan yuniyal ne saboda haka mutane suna kokan tawa akan rashin ko inkula da  da dubawa dangane da rashin samun sauki akan tafiye tafiye har ila yau kungiyoyi daban daban suna kira zuwaga shuwagabanni Yan union nator dasauransu dasu duba domin tausayawa fasin joji a yanayi na tafiye tafiye domin Karin bayani follow me at farinhawa.blogspot.com

Comments

Popular posts from this blog

GWAMNA TIN JAHAR KANO TA GABATAR DA RUNDUNAR TSARO

musaya Baki tsakanin najeriya da Burkina faso

labarin Yan kidnap da muta Nan gari