SHUGABAN KASA NAJERIYA BOLA AHMD TINUBU YACE BABU GUDU BAJA DA BAYA
Bola ahamad tunubu yabaiyana cewa babu gudu Baja da baya akan batun yin haraji a najeriya Wanda zai fara aiki daga ranar alhamis 01/01/2026 Wanda mutane suke ta Cece akan batun haraji Wanda bola ahamad yasama hannu Kuma yace bagudu Baja da baya domin Karin bayani follow me at Facebook YouTube tiktok Instagram at farinhawa.blogspot.com
Comments
Post a Comment