YAN BINDIGA A JIHAR KATSINA

Jihar katsina batun sasanci da Yan bindiga a wasu Yan Yan kunan yana nema Yakima baya dalilin wadansu daga cikin Yan bindiga da aka yi sasanci dasu suna nema su Maida han nun ago go baya saboda suna sura rowa suna suna amshe wa mutane mashina da wayar hannu wato salula da kudade Wani lokacin harda jima mutane raunika Wani lokacin sukan tare hanya da mutane suke wucewa da babura su amshe masu babura da kudaden dake hannu da wayar salula inda har mutane suke ganin kamar batun sasanci da akayi dasu yana naima ya lalace minene ra,ayinku ku,ajyemana a comment section da min Karin bayani kubiyomu at Facebook YouTube tiktok Instagram farinhawa.blogspot.com

Comments

Popular posts from this blog

GWAMNA TIN JAHAR KANO TA GABATAR DA RUNDUNAR TSARO

musaya Baki tsakanin najeriya da Burkina faso

labarin Yan kidnap da muta Nan gari