BOLA AHMD TINUBU SHUGABAN KASA NAJERIYA

BOLA ahamad tunubu yayi zazzafan martanin game da Yan bindiga da suka addabi najeriya yabaiyana cewa gwamnatinshi bazata Kara lamunta rashin zaman lafiya da wadansu suke yi shugaban kasa najeriya bola ahamad tunubu ya bayyana hakanne alokacin gudanarda Taron karshen wannan shekara ta dubu biyu da ashirin da biyar ya Kara da cewa yazama dole jami,an tsaro da su Kara tafa kaimi domin kawo karshen wannan ta addanci a najeriya san Nan ya gargadi gwamnoni jahohi dasu dage tukuru domin kawo karshen wannan ta addanci da ake fama dashi 

Comments

Popular posts from this blog

GWAMNA TIN JAHAR KANO TA GABATAR DA RUNDUNAR TSARO

musaya Baki tsakanin najeriya da Burkina faso

labarin Yan kidnap da muta Nan gari