GWAMNA JIHAR KANO ABBA K,YUSUF
GWAMNA JIHAR KANO ABBA Kabir YUSUF da jagororin ya jago ranci mutane da dama wajan zamman tattau nawa game da matsala tsaro da ake fuskanta ahalin yanzu ayankunan tsanyawa shanono gwarzo inda kadan daga cikin Yan kunan da fama da matsala tsaro inda ABBA K YUSUF yaja hankalin sojoji da Yan,sanda dasu dage tukuru domin dakile matsala tsaro da ake fama da ita inda ABBA K YUSUF ya shawarci mutanan yankunan da abin yashafa dasu bada goyan baya da hada hannu domin ganin kawo karshen wanna lamari inda GWAMNA yakai ziyars aguraren da wan nan abubuwan yashafa inda GWAMNA yakara dace zaidage tukuru domin kawo karshen wanna lamari da iKon Allah harkaza lika yakara jawo hankalin muta Nan yankunan dasu sa ido ga ga dukkan Wani Abu dake faruwa Kuma sukai rohotan gaggawa domin kawo masu dauke Ako yaushe donsamin cigaban baya Nan follow me at Facebook YouTube tiktok
Comments
Post a Comment