KARAMIN MINISTA TSARO NA NAJERIYA YAYI KARA MAL:MURTALA ASADA

Karamin minista tsaro najeriya Kuma tsohon gwamna jihar zamfara bello matawalle muradi yayi Kara mala MURTALA ASADA agaban kotu domin sheik MURTALA ASADA yagayawa duniya cewa karamin minista tsaro bello matawalle yanada sahannu at addanci da ake yi azamfara MUSA Muhammad tamarawa days daga cikin jagororin Bello matawalle alokacin da yana gwamna Kuma yace yana rokon Mal, murtala asada daya kirashi zaibada shedu agaban kotu domin yace anzo daidai lokacin dazai bayyana gaskiya MUSA Muhamma tamarawa yakara da cewa alokacin da karamin minista yana gwamna MUSA Muhamma Muhammad tamarawa yana da mukamin (S S A ) yakuma Kara da cewa gwamna matawalle yabashi kwangila sawo dusa ta zunzurutu kudi naira miliyan arba,in da biyu 42m Kuma yakara dacewa bello matawalle yasa ansaki Wani daya daga cikin manya manya barayin daji da,aka kama HARU DOLE Wanda gwamna matawalle yasa aka Saka daga hannun ma,aikata,kubiyomu domin samun cigaban roho tanni.follow me at Facebook YouTube tiktok

Comments

Popular posts from this blog

GWAMNA TIN JAHAR KANO TA GABATAR DA RUNDUNAR TSARO

musaya Baki tsakanin najeriya da Burkina faso

labarin Yan kidnap da muta Nan gari