KASAR IRAN TA GARGADI KASAR ISRA,ILA
Kasar Iran ta gargadi kasar isara,ila akan cewa idan taseke kaimata hari to zata mayar mats da martanin da yafi Wanda tayi mata abaya Wanda inbaku mantaba alokacin bayan Isra,ila takaiwa Iran hari inda Iran tamayar mata da mummunan martanin Wanda yayi asara ruyukan muta Nan Isra,ila da dama da dumbin dukiyoyi Wanda ba,asan adadin suba to kasar Isra,ila kiyi taka tsantsan domin azauna lafiya Allah shikyauta domin samun cigaban LABARAN saiku biyom asha fukanmu na Facebook YouTube tiktok
Comments
Post a Comment