KOTU TABA M, MURTALA ASADA SAMMACE DAGA KARAMIN MINISTA NAJERIYA

Karamin minista tsaro najeriya bello matawalle Kuma tsohon gwamna jihar zamfara ya Kai Kara sheik MURTALA bello asada kotu inda ya bayyana cewa sheik MURTALA bello asada yana Bata Mai suna dalilan bello matawalle yake bayyana wa kamar yana da masaniya akan ta adda danci da Yan bindiga suke yi a jihar zamfara inda aketa magan ganu har yakai matsayin da yakai sheik MURTALA bello asada kotu domin yana bin kadin wada Nan magan ganu da MURTALA bello asada yake bayyana wa domin samun ci kakken bayanin ku biyomu asha fukan na Facebook YouTube tiktok https//tiktok.com/@kahuturara0

Comments

Popular posts from this blog

GWAMNA TIN JAHAR KANO TA GABATAR DA RUNDUNAR TSARO

musaya Baki tsakanin najeriya da Burkina faso

labarin Yan kidnap da muta Nan gari