SHUGABA KASA NAJERIYA BOLA AHMD TINUBU
Shugaban najeriya bola ahamad tunubu ya amince da hako ma,adanun man fetur Wanda yake a kwalmani Wanda yake tsaka.nin johohin Bauchi da. Gwambe wan Nan sanarwa yafuto da bakin minista albarkatun Mai na najeriya hainiken lukufi beri Wanda Mai taimaka masa kan harkokin sadarwa. Inne amaka akafi yafitar aranar lahadi minista yabayyana cewa SHUGABA tunubu ya Mika lasisin da suka rage yabaiyana cewa ancimmasara hako man Wanda aka fara tun shekara ta dubu biyu da ashirin da dayi.
Comments
Post a Comment