shugaban Nigeria bola ahamad tunubu

follow me at Shugaban najeriya bola ahamad tunubu ya dauki matakin gaggawa domimagance matsala tsaro da ake fuskanta musamman a arewacin najeriya bola ahamad tunubu yaja kunne masu alhaki ta fani dayashafi tsaro a najeriya bola ahamad tunubu ya Kara dacewa dolene sojoji da Yan sand dasu dage tukuru domin magance matsala tsaro a najeriya domin akwanakin bayane akasa sace dalibai ajahar kebbi dake yamma maso kudanci najeriya bayan Nan aka Kara sace dabai ajahar neja wace take ta Dade tana fama da matsala tsaro inda yakai wadansu garuruwan sunkoma kufai musamman wadanda suka shafi Yan kunan karkara ajahar katsina kuwa wadansu kana Nan hukumomin sunci gaba da zaman sulhu ganin abin yakici uaki karewa musamman kana Nan hukumomin malumfashi danja kafur bakori funtua kankara faskari Dan,MUSA musawa matazu dutsinma safana dadai sauransu inda suke ganin wan,Nan zaikawo masu mafita Amma duk da haka wadansu suna cikin kaka nakayi kubiyomu asha fukanmu na tiktok Facebook YouTube domin gane ma idanuwanku kadan daga cikin abubuwan dake faruwa

Comments

Popular posts from this blog

GWAMNA TIN JAHAR KANO TA GABATAR DA RUNDUNAR TSARO

musaya Baki tsakanin najeriya da Burkina faso

labarin Yan kidnap da muta Nan gari