zaman fahimta da Yan bindiga a na alma

Yaune aka Kara tataunawa da Yan bindiga da akayi zaman sasanci dasu a karama hukuma malumfashi domin Kara fahimta juna wan Nan yabito bayan zaman sasanci da akayi dasu Amma Kuma duk da haka baisa wadansu daga cikinsu sun Daina abubuwan dasuke yiba saboda duk da haka wadansu daga cikinsu suna suna bi lunguna cikin karkara suna amshe wa mutane wayar salula inda manyan daga cikinsu suketa kokarin bincike domin gano kosuwaye harma suka kira taro acan yankin Na,alma ward domin fahimta juna Kuma sun lashi takobin dauka mataki akan koma suwaye suke zagaye wa suna tarba mutane domin amshe masu wayar hannu to Allah yakyauta domin ganin kadan daga ciki Karin wadansu baya Nan kubiyomu asha fukanmu na Facebook YouTube tiktok follow me at

Comments

Popular posts from this blog

GWAMNA TIN JAHAR KANO TA GABATAR DA RUNDUNAR TSARO

musaya Baki tsakanin najeriya da Burkina faso

labarin Yan kidnap da muta Nan gari